<acronym id="kw400"><xmp id="kw400">
<acronym id="kw400"><xmp id="kw400">
<acronym id="kw400"><center id="kw400"></center></acronym>
<rt id="kw400"><optgroup id="kw400"></optgroup></rt>
<acronym id="kw400"><xmp id="kw400">
<rt id="kw400"><optgroup id="kw400"></optgroup></rt>
<acronym id="kw400"><xmp id="kw400"><tr id="kw400"><xmp id="kw400">
Facebook Twitter
in Web www.sacoland.com
Ga yadda likitoci hafsoshin sojin kasar Sin suke taimakawa fararen hula a yau da kullum
2020-01-29 15:50:46        cri

 

 

 

 

 

 

        A kwanan baya, wata tawagar jinya dake kunshe da likitoci 10 ta rundunar sojin ko ta kwana ta lardin Sichuan ta shiga kauyen Susulada dake yankin Liangshan na kabilar Yi mai cin gashin kansa na lardin Sichuan domin binciken lafiyar mazauna kauyen. Ga yadda likitoci da masu aikin jinya suke binciken lafiyar yara, da samar wa mazauna kauyen akwatocin jinya masu kunshe da wasu magungunan yau da kullum, da kuma koyar wa mazauna kauyen ilmin shan magani da fasahar yin amfani da kayayyakin jinya. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China

 

凤凰公益彩票app下载